Muhammad Malumfashi
21467 articles published since 15 Yun 2016
21467 articles published since 15 Yun 2016
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi zargin cewa gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ta kulla alaka da 'yan bindiga.
A labarin nan, za a ji cewa Hadimin Shugaban Ƙasa, Daniel Bwala ya ƙaryata hasashen Nasir El-Rufa'i a kan yadda Bola Tinubu zai faɗi zaben 2027 mai zuwa.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya ce sun kawo tikitin Muslim Muslim ne domin dabarar siyasa ba addini ba. Ya ce ba a kawo Muslim Muslim don bata Kirista ba.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya bayyana mamaki a kan yadda ƴan daba su ka kai wa taron ƴan adawa hari a ranar Asabar.
Wasu jiga-jigan jam'iyyar ADC a Kaduna sun nuna rashin gamsuwarsu kan abubuwan da Nasir El-Rufai yake yi. Sun zarge shi da kokarin kwace jam'iyyar.
Yayin da ake fama da matsalar tsaro a wasu jihohin Najeriya, ana yawan kira Bola Tinubu ya sanya dokar ta-baci duba da yawan al'umma da ake kashewa a kullum.
Kamfanin fasahar zamani na Techopi ya ba matasa 20 horo na musamman game da inganta fasaha da habaka basirar da Allah ya ba su a jami'ar jihar Gombe.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'addan Boko Haram bayan sun yi gumurzu a jihar Borno. Sojojin sun samu nasarar ne a wasu hare-hare.
A labarin, za a ji yadda wasu ƴan daba su ka tarwatsa taron da wani tsagi na APC da jam'iyyun adawa na ADC, SDP da NNPP su ka shirya a jihar Kaduna.
Muhammad Malumfashi
Samu kari