Muhammad Malumfashi
21467 articles published since 15 Yun 2016
21467 articles published since 15 Yun 2016
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya gargadi babbar jam'iyyar adawa ta PDP kan dawo da Peter Obi. Wike ya ce dawo da Obi zai sa jam'iyyar ta sake shan kasa a 2027.s
Shugaban Amurka ya kara taso da maganar korar Falasdinawa daga Gaza domin a kaisu wasu kasashe a kama musu haya a ba su kudin abinci na shekara daya.
Rahoto kan yadda gwamnonin jihohin Nasarawa, Ondo, Akwa Ibom, Benue, Ekiti, da Neja, suka sauya majalisar zartarwa, da matakan da suka dauka bayan sauyin.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin yada labarai da dabaru, Bayo Onanuga, ya yi kalamai masu kaushi kan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar gamayyar 'yan adawa ta ADC ta zargi rundunar 'yan sandan Najeriya da hana 'yan adawa damar gudanar da al'amuransu a Kaduna.
Gwamna Umaru Bago na jihar Neja ya rusa majalisar zartarwar jihar tare da sallaman dukkan kwamishinoninsa. Umaru Bago ya ware masu jami'ai daga korar da ya yi.
Daya daga cikin manyan 'yan a waren Najeriya, Simo Ekpa ya sha daurin shekara 6 a kasar Finland. An yanke masa hukuncin bayan kama shi da laifin dumu dumu.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi kira ga Peter Obi da Rotimim Amaechi kan alkawarin da suke yi dangane da yin wa'adin mulki na shekara hudu.
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa ya yi rantsuwa ne a 2023 domin yi wa kowane yankin Najeriya adalci ba tare da nuna wariya ba.
Muhammad Malumfashi
Samu kari