Muhammad Malumfashi
21458 articles published since 15 Yun 2016
21458 articles published since 15 Yun 2016
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta bayyana cewa dole sai El-Rufa'i da wasu 'yan ADC sun bayyana a gabansu domin amsa tambayoyi. Sun yi watsi da wakilana El-Rufa'i.
Wani matashi ya yi tattaki daga Ikorodu zuwa Abakaliki na tsawon kwanaki 17 don godiya ga Gwamna Nwifuru, ya samu kyaututtuka ciki har da tallafin N10m.
Gwamnatin tarayya ta yi karin haske game da harajin fetur na 5% da aka sanya a cikin sababbin dokokin haraji da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kawo.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya sha alwashin tabbatar da ganin cewa an yi adalci kan mutanen da aka kashe wajen zuwa daurin aure a jihar Plateau.
Shugaba Tinubu ya tsige Fegho Umunubo bisa zargin damfara a masana’antar kirkire-kirkire, gwamnati ta gargadi jama’a kada su ci gaba da hulɗa da shi.
Gwamnatin tarayya ta bakin ministan kudi, Wale Edun, ta yi magana kan fara biyan sabon harajin fetur. Ta bayyana cewa ba yanzu za a fara aiwatar da shi ba.
Shugaban kwamitin gyaran haraji na shugaban kasa, Taiwo Oyedele ya ce sabon tsarin haraji zai saukaka wa yan Najeriya, ya fadi yadda kowa zai gano.
Binciken kwa-kwaf ya tabbatar da gaskiya kan wasu bayanai da shafukan yanar gizo suke yada ikirarin cewa gwamnati za ta cire aljihu daga kayan ‘yan sanda.
Matasa sun ce sun samu nasara a zanga zangar da suka kwashe kwana da kwanaki suna yi a Nepal bayan Firayim Minista, K.P Sharma Oli ya yi murabus a ranar Talata.
Muhammad Malumfashi
Samu kari