Muhammad Malumfashi
21453 articles published since 15 Yun 2016
21453 articles published since 15 Yun 2016
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC), ta gurfanar da 'yar takarar kujerar majalisar wakilai ta PDP a zaben cike gurbi na Kaduna, Esther Dawaki, a gaban kotu.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewa jawabin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu na cikin shirye shiryen bukukuwan ranar samun yancin kan Najeriya na bana.
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya gana da shugaban Faransa, Emmanuel Macron a kasar Faransa. Tinubu ya ce sun yi tattaunawa mai amfani yayin ganawar.
Binciken kwa-kwaf da aka gudanar ya karyata bidiyon da ake yadawa, inda ake ikirarin sojojin Najeriya na bai wa ’yan bindiga goyon baya a wani daji.
Shugaba Donald Trump da Benjamin Netanyahu sun yi Allah wadai da harbe Charlie Kirk har lahira. Kirk ya shahara da goyon bayan Isra'ila a kan Falasdinawan Gaza.
Yan uwan tsohon shugaban kasan Najeriya, Muhammadu Buhari, sun bayyana dalilin da ya sanya aka yi sauye-sauye a kabarin marigayin a gidansa da ke Daura.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci ma'aikatar noma da samar da abinci a kara karya farashin kayan abinci a Najeriya domi saukaka rayuwar 'yan kasa.
Gwamnatin Kano ta bayyana cewa yawan mata masu rauni ya sa har yanzu wasu ba su samu tallafin N50,000 kamar yadda aka tsara ba, amma ta ce koma zai samu.
An caccaki tsohon hadimin marigayi Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad bayan ya caccaki masu kiran yin zanga-zanga irin ta Nepal a Najeriya inda ya ce ba su da kunya.
Muhammad Malumfashi
Samu kari