Muhammad Malumfashi
21458 articles published since 15 Yun 2016
21458 articles published since 15 Yun 2016
Yayin da ake ci gaba da zanga-zanga a kasar Nepal, matasa sun ƙone gidan tsohon Firaminista, Jhalanath Khanal, inda matarsa Rabi Laxmi Chitrakar ta ke ciki.
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar tsohon jami'in rundunar sojin saman Najeriya, AVM Okorodudu bayan fama da doguwar jinya a birnin Nairobi na kasar Kenya.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa da ta'annati da dukiyar kasa (EFCC), ta shirya titsiye tsohon shugaban kamfanin man fetur na kasa (NNPCL), Mele Kyari.
Ministan lafiya da walwalar jama'a, Farfesa Muhammad Ali Pate ya ce gwamnatin tarayya ta shirya soke laifin yunƙurin kashe kai da ake samu a Najeriya.
APC reshen jihar Bayelsa ta amince wa Shugaba Tinubu ya yi tazarce a 2027, amma rashin Lokpobiri da Lyon ya sake jawo tambayoyi kan rikicin cikin gida na jam’iyyar.
Farfesa Ibrahim Ahmad Maqari ya musanta rahoton da ake yadawa cewa na nada shi daya daga cikin limaman ka'abah inda ya jaddada cewa kwata-kwata ba gaskiya ba ne.
Bayan tsawon watanni ana dako da rigingimu, hukumarzabe ta kasa, INEC ta amince da sababbin shugabannin jam'iyyar ADC karkashin Sanata David Marka.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Elijah Ayodele, ya yi hasashe kan wani babban abu da zai iya faruwa da shugabannin kasashe a nahiyar Afrika.
Majalisar sarakunan Idoma da ke jihar Benue ta bayyana cewa babu inda ta ce ta soke sarautar da aka bai wa shugaban kasa, Bola Tinubu da sakataren gwamnatinsa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari