Muhammad Malumfashi
21448 articles published since 15 Yun 2016
21448 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan jihar Akwa Ibom ya fara motsa wa domin tabbatar da cewa mutanen da su ka zabe shi sun samu wutar lantarki a ko yaushe.
Ma'aikatan ma'aikatar harkokin mata sun gudanar da zanga-zanga a birnin tarayya Abuja. Sun yi zargin cewa an yi watsi da su, ba a damu da bukatunsu ba.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnati ta bayyana cewa gyaran da aka yi wa dokar haraji ya ba ta damar tatso haraji daga kamfanonin intanet da ke aiki a Najeriya.
A karon farko a tarihi mace ta shiga an yi hawan sallar gani da ita a Daura jihar Katsina, Sarauniyar kasar Hausa, Dr. Lubna Mohammed Gusau ce ta kafa tarihin.
Gwamna Umaru Bago na jihar Neja ya karbi wata tawagar 'yan kasuwa daga Rasha domin kulla alakar kasuwanci a jihar. Tawagar Rasha ta zaga jihar Neja yayin ziyarar.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar Kwastam ta kasa ta bayyana cewa daruruwan mutane ne su ka nemi guraben aiki tun bayan sun tallata neman aiki a 2024.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ta titsiye tsohon shugaban kamfanin man fetur na kasa (NNPCL), Mele Kyari, kan zargin karkatar da kudade masu yawa.
Gwamnatin Najeriya ta yi magana kan harin da Isra'ila ta kai kasar Qatar da nufin kashe shugabannin Hamas. Najeriya ta bukaci a koma teburin sulhu.
A labarin nan, za a ji yadda NNPP ta bayyana illar da ta hango, wanda ya tilasta mata korar wasu daga cikin ƴan majalisa da su ka ci zaɓe a inuwar jam'iyyar.
Muhammad Malumfashi
Samu kari