Muhammad Malumfashi
21447 articles published since 15 Yun 2016
21447 articles published since 15 Yun 2016
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yanke hutun da ya tafi yi a kasar Faransa. Shugaban kasan zai dawo Najeriya don ci gaba da jan ragamar harkokin mulki.
Babban kusa a jam'iyyar PDP, Segun Sowunmi, ya bayyana cewa zaben shekarar 2027, zai kasance ne a tsakanin jam'iyyun APC da PDP. Ya ce ba a batun ADC.
Hukumomin kasar Jamus sun tabbatar da mutuwar mutane biyu da ke cikin jirgin saman da ya bata a yammacin kasar Jamus, yan sanda sun fara bincike.
Hukumar NBS ta futar da alkaluman farashin kayayyaki a Najeriya, ta tabbatar da cewa jama'a sun jara samun sauki a farashin kayan abinci a watan Agusta, 2025.
Jagororin 'yan ta'adda sun halarci wani zaman sulhu da aka yi a karamar hukumar Faskari ta jihar Katsina. An yi zaman don samun hanyar zaman lafiya.
Kungiyar KADA da ke karamar hukumar Kanam a jihar Filato ta tabbatar da cewa yan bindiga sun kashe Sarkin Shuwaka, Malam Hudu Barau bayan sace shi.
Tsohon mai magana da yawun tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Atiku Abubakar, Segun Sowunmi, ya yi magana kan batun shirin ficewa daga PDP zuwa APC.
Mukaddashin sakataren yada labaran jam'iyyar ADC na kasa, Bolaji Abdullahi, ya fito ya yi magana kan wasu rahotanni da ke cewa 'yan hadaka za su koma ADA.
Lauyan kare hakkin ɗan adam, Femi Falana, ya ce cire tallafin mai da Shugaba Tinubu ya yi babban kuskure ne na tattalin arziki, wanda ya janyo wa yan Najeriya ƙunci.
Muhammad Malumfashi
Samu kari