Muhammad Malumfashi
21447 articles published since 15 Yun 2016
21447 articles published since 15 Yun 2016
Majalisar dokokin Rivers ta dawo bakin aiki bayan Tinubu ya janye dokar ta-baci. Wannan ya kawo ƙarshen dakatarwar watanni shida da aka yi wa shugabannin siyasa.
Rahotanni sun bayyana cewa magoya bayan Gwamna Similayi Fubara da aka mayar kan mulki sun taru a kofar gidan gwamnatin Ribas domin tarbarsa yau Alhamis.
A labarin nan, za a ji cewa rikice-rikicen da su ka dabaibaye sassa daban-daban a jihar Filato sun jawo asarar rayukan jama'a da su ka tasamma 12,000.
Alhaji Aliko Dangote ya bayyana cewa yan kasuwa da ke shigo da man fetur daga kasashen waje sun nemi ya saka musu tallafin man fetur na Naira tiriliyan 1.5.
Shugaba Bola Tinubu ya kawo ƙarshen dokar ta-baci a Rivers, ya dawo da gwamna Fubara, mataimakiyarsa, kakakin majalisa da sauran shugabannin siyasa kan kujerunsu.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Bola Tinubu ta fara neman share hawayen hukumar asibitin koyarwa a asibitin Aminu Kano bayan ta fito rokon KEDCO a jaridu.
Kwamitin FAAC ya raba Naira tiriliyan 2.225 ga gwamnatin tarayya, jihohi da kananan hukumomi a Agusta 2025, mafi girma a tarihi, bayan karin kudaden VAT da haraji.
Kasar Saudiyya ta kulla yarjejeniyar tsaro da Pakistan mai makaman nukiya bayan yawan hare haren Isra'ila a Gabas ta Tsakiya. Kasashen za su kare juna.
Shugaban hukumar NAHCON da tawagarsa, Farfesa Abdullahi Saleh Pakistan ya nuna damuwa kan biyan kudin hajjin badi ba a kan kari ba, ya bayyana matsalar hakan.
Muhammad Malumfashi
Samu kari