Muhammad Malumfashi
21447 articles published since 15 Yun 2016
21447 articles published since 15 Yun 2016
Majiyoyi sun tabbatar da cewa kotun sojoji a Jos a Plateau ta yanke wa soja hukuncin rataya bayan kama shi da laifin kashe mai Keke Napepp a jihar Bauchi.
Yayin da ake yada rahoton cewa ministan Abuja, Nyesom Wike ba shi da lafiya, tsohon gwamnan Rivers, ya danganta hakan da siyasa inda ya ce babu abin da ke damunsa.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa an yi rashin babban Fasto a jihar Benue, Simon Agu Mashika da aka ce ya fi kowa dadewa yana wa'azi a jihar.
Yayin da ake zargin kafa masana'atar fim, Sheikh Adamu Muhammadu Dokoro ya yi gargadi ga gwamnatin jihar Gombe, ya ce fina-finai ba sa gyaran tarbiya.
Kungiyar matasan Kiristoci ta yi fatali da dokar haramta wa'azi a jihar Niger tana cewa kwata-kwata ba ta dace ba, tana nuna wariya, kuma zalunci ce.
Majalisar Dokokin Jihar Ribas ta cimma matsayar gudanar da bincike kan yadda aka kashe kudaden jihar a watanni shida na rikon kwarya, ta aika sako ga Fubara.
A wannan labari, za a ji cewa jam'iyyar PDP ta bayyana cewa akwai bukatar Gwamna Siminalayi Fubara ya jajirce a kan yi wa jama'a aiki, kada ya koma PDP.
Mutane da kungiyoyi sama da 50 ne suka taru a birnin London domin adawa da shugaban Amurka, Donald Trump da ya ziyarci Birtaniya. Suna adawa da kai hari Gaza.
Hadimin gwamnan Kebbi ya zargi Malami da yada kalaman karya kan gwamnati inda ya ce bai taimaka wa jama’a ba, ya ce al'umma za su maka shi a kotu.
Muhammad Malumfashi
Samu kari