Muhammad Malumfashi
21447 articles published since 15 Yun 2016
21447 articles published since 15 Yun 2016
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya sauka a birnin Kaduna da ke Arewa maso Yammacin Najeirya domin halartar daura auren dan Sanata Abdul'Aziz Yari.
A labarin nan, za a j icewa Ministan Abuja, Nyesom Wike ya bayar da tabbacin dawowar zaman lafiya Ribas bayan watanni shida da dokar ta baci a jihar.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta sake gurfanar da Minista a lokacin Obasanjo, Olu Agunloye gaban kotu.
Majiyoyi sun tabbatar mana da cewa matatar Alhaji Aliko Dangote ta dakatar da sayar da kayayyaki ga ’yan kasuwa marasa rajista daga 18 ga Satumbar 2025.
Rahotanni da suke iskarmu sun tabbatar da cewa an tsinci gawar Morrison Ogbonna a wani otal da ke Calabar ranar Alhamis 18 ga watan Satumbar 2025.
Hukumomin Birtaniya sun kama wani dan Najeriya da ya yi kuste ya wawure $235,266, kusan Naira miliyan 400 a wata jami'ar Amurka. Za a gurfanar da shi.
A labarin nan, za a ji cewa Sanara Rabi'u Musa Kwankwaso ya bayar da tabbacin yiwuwar koma wa APC idan jam'iyya mai mulki ta cika wasu sharudda ga NNPP.
Rundunar ’yan sanda a Benue ta yi martani kan batan hadimin gwamna da wani a jihar inda ta ce ba ta da masaniya kan cafke Asom Jerry da bacewar Terver a Abuja.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf ya fara daukar matakin da zai kara bunkasa fannin ilimi bayan daliban jiharsa sun yi bajinta a NECO.
Muhammad Malumfashi
Samu kari