Muhammad Malumfashi
21446 articles published since 15 Yun 2016
21446 articles published since 15 Yun 2016
Dakarun sojojin Najeriya tare da hadin gwiwar sauran jami'an tsaro, sun samu nasarar dakile wani harin 'yan bindiga a jihar Katsina. An samu nasarar ne bayan artabu.
An daura auren Sanata Abdulaziz Yari ya hada manyan malaman addini, 'yan siyasa, shugaban kasa Bola Tinubu a Kaduna. An yi walima kafin daurin auren.
Shugaban hukumar Alhazai ta kasa, Farfesa Abdullahi Usman, ya bayyana cewa sun yi namijin kokari wajen samar da sassauci ga Alhazai yayin aikin Hajjin 2025.
Wasu 'yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a wani gari da ke kan iyaka a jihar Borno. 'Yan ta'addan sun fafata da sojoji tare da kwashe makamai daga sansaninsu.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya, ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya fara shirin mika mulki a shekarar 2027. Ta ce yanzu 'yan Najeriya sun waye.
Gwamna Siminalayi Fubara ya bayyana cewa zai iya ba da komai don tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali a jihar Ribas, ya ce ya jure matsin lamba.
Dalibai bakwai sun jikkata a Ukum, Benue bayan wani abin fashewa da ake zargin bam ne ya tashi a makarantarsu. ‘Yan sanda da gwamnati sun dauki matakai kan lamarin.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya kai ziyara ga iyalan marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a gidansa da ke jihar Kaduna yau Juma'a.
Wike ya caccaki tsohon gwamnan Sokoto, Aminu Tambuwal kan zarginsa da ya yi, yana mai kiran Tambuwal da maci amana, wanda ba shi da alkibla a siyasa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari