Muhammad Malumfashi
21446 articles published since 15 Yun 2016
21446 articles published since 15 Yun 2016
An rasa rayuka da wani abin fashewa ya tashi a masana'antar kera makamai ta Najeriya watau DICON da ke Kaduna, mutanen yankin sun shiga tashin hankali.
Mawakin siyasa a Arewacin Najeriya, Dauda Abdullahi Kahutu Rarara ya samu karramawa ta musamman daga jami'ar European American a birnin tarayya, Abuja.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan, ya ba da shawara kan abin da ya kamata a yi wa shugabannin da su ka gaza yin katabus a lokacin mulki.
Ana sa ran manyan baki da suka hada da Shugaba Bola Tinubu, Atiku Abubakar da Rabiu Kwankwaso za su halarci bikin nadin sabon Sarkin Ibadan a makon gobe a Ibadan.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce Shugaba Bola Tinubu ya bayar da umarnin bai wa ’ya’yan marigayiya, Grace Adayilo aiki kai tsaye domin tallafawa rayuwar iyalanta.
Kungiyar Malaman Jami'o'i ta Najeriya watau ASUU ta bayyana cewata gaji da gafara sa ba ta ga kaho ba, za ta iya sake shiga yajin aiki a kowane lokaci a kasar nan.
A ranar Asabar aka daura auren 'ya'yan Muhammad Bello Adoke da Sayyu Idris Dantata a Kano. Alhaji Aliko Dangote, Rabiu Kwankwaso, Ibrahim Dankwambo sun hallara.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya kaddamar da wurin alwala na zamani da nadaki 50 ciki har da na manyan baki a masallacin Sultan Bello da ke garin Kaduna.
An san Sarki Muhammadu Sanusi II yana fadi albarkacin bakinsa da yake ganin shi ne abin da ya fi dacewa musamman game da abin da ya shafi Arewacin Najeriya.
Muhammad Malumfashi
Samu kari