Muhammad Malumfashi
21443 articles published since 15 Yun 2016
21443 articles published since 15 Yun 2016
Jam’iyyar APC ta kaddamar da kwamitin kamfen mutum 1,800 domin fitar da Nicholas Ukachukwu a matsayin sabon gwamnan Anambra a zaben 8 ga Nuwamba, 2025.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai hari jihar Kwara inda suka kashe wani malamin Musulunci da wata mace mai juna biyu. Sun jikkata mutane da dama.
An samu rahoto cewa Sheikh Dr Saleh bin Humaid ya zama sabon Grand Mufti na Saudiyya bayan rasuwar Sheikh Abdulaziz al-Sheikh. Ana jiran tabbaci daga masarauta.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa karin kudin shiga ba zai hana karbo bashi ba. Shugaban hukumar FIRS Zacch Adedeji ya ce Najeriya za ta cigaba da ciwo bashi.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyoyin SSANNU da NASU sun kara bai wa Gwamnatin Tarayya wa'adin tafiya yajin aiki a kan bukatunsu, an kara makonni biyu.
Sarki Sanusi II ya dura Amurka yayin da ake taron majalisar dinkin duniya na 80. Ya gana da Bill Gates da ministan tsaro, Badaru Abubakar da Yusuf Tuggar
Shugaban NNPP, Ajuji Ahmed, ya ce Sanata Rabiu Kwankwaso ba zai sauya sheka zuwa APC ba, sai dai idan akwai tabbacin NNPP za ta samu wani tagomashi a kasar.
A labarin nan, 'Dan majalisar wakilai mai wakiltar Pankshin/Kanke/Kanam a majalisar wakilai ta tarayya, Hon. Yusuf Adamu Gagdi, ya caccaki Gwamnoni.
tsohon mataimakin gwamnan Nasarawa, kuma tsohon minstan Abuja kima tsohon Sanata a jihar Nasarawa, Solomon Ewugu ya rasubayan fama da rashin lafiya
Muhammad Malumfashi
Samu kari