Muhammad Malumfashi
21443 articles published since 15 Yun 2016
21443 articles published since 15 Yun 2016
Babbar Kotun Tarayya Mai zama a Abuja ta ce wadanda suka kalubalanci Shugaba Tinubu kam dokar ta bacin da ya ayyana a jihar Ribas ba su da wata hujja.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Jam'iyya mai mulki a Kano, Hashimu Dungurawa da roki Gwamna Abba Kabir Yusufu da Kwamishinan 'yan sandan jihar su sasanta.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ziyarci babban malamin Darika a Najeriya, Sheikh Sharif Saleh a Abuja bayan rasuwar wani dan shi. Ya roki Allah ya jikansa.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu na shirye shiryen nemo wanda ya cancanci rike hukumar zaben Najeriya watau INEC, ya fara nazari kan Farfesa Amupitan.
A labarin nan, za a ji cewa wasu matasa sun bayyana fushinsu a kan yadda sojoji su ka bude wa masu dawowa daga ta'aziyya wuta, an kashe mutum guda.
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya ce Najeriya ba za ta rushe a hannunsa ba, ya yi magana ne yayin bude cibiyar al'adu a Legas. Sanusi II ya halarci taron.
A labarin nan, za a ji cewa dattijon kasa, Alhaji Tanko Yakasai ya bayyana cewa kasar nan ta samu gagarumin ci gaba, kuma Shugaba Bola Tinubu na kokari.
An tattara tarihin mutane sama da 100 da suka bayar da gudumawa wajen raya kasa a jihar Katsina. Muhammadu Buhari da Umaru Musa Yar'aduna na cikinsu.
A watan Yuni, 2025, shugaban APC na mazaba ya mutu a wurin taron raba kudin da masu sauya sheka suka bayar, matar marigayin ya musanta jita-jitar da ake yadawa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari