Muhammad Malumfashi
21442 articles published since 15 Yun 2016
21442 articles published since 15 Yun 2016
Bayan jin cewa Rarara ya samu digirin girmamawa daga jami'ar European-American, Legit Hausa ta zakulo mawaƙan Hausa 5 da suka taɓa samun irin wannan karramawa.
Shugaba Donald Trump na Amurka da Firayim Ministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu sun bayyana shirin zaman lafiya mai matakai 20 a Fadar White House.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III ya musanta kalaman da Bishof Kuka ya yi a taron kaddamar da littan Janar Lucky Irabor mai fitaya.
Gwamnatin jihar Kano ta biya tsofaffin kansilolin jihar hankokinsu da suka kai Naira biliyan 5.6. Kansilolin sun gana da Sanata Barau a Abuja ranar Juma'a.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai harin ta'addanci a jihar Kwara. 'Yan bindigan sun kashe mutane tare da yin garkuwa da wasu da dama. An kuma kona gidaje.
An samu takun saka mai zafi tsakanin Dangote da hukumomin gwamnati kan man fetur, samar da danyen mai, da rikicin ma’aikata a sabuwar matatar man Dangote.
Gwamnan jihar Bauchi ya karbi rahoto kan kirkirar sababbin masarautu 12 da yankuna 2 da kuma hakimai 133. Bala Muhammad ya ba sarakuna hakuri kan hakan.
Uwargidan shugaban kasan Najeriya, Remi Tinubu, ta bayyana cewa ta shiga cikin wani lokaci lokacin zaben shekarar. Ta ce an ci amanarta a inda ba ta yi zato ba.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya dauko dan marigayi Bukae Abba Ibrahim, mukami a gwamnatinsa. Gwamnan ya nada shi matsayin mai ba shi shawara.
Muhammad Malumfashi
Samu kari