Muhammad Malumfashi
20368 articles published since 15 Yun 2016
20368 articles published since 15 Yun 2016
Jirgin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya iso gida Najeriya daga kasar Brazil. Shugaban kasan ya dawo ne bayan ya ziyarci wasu kasashe na duniya.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya ce ya dawo siyasa ne domin korar azzalumai ba wai domin tsayawa takara a zaben 2027 ba, ya nemi a yi katin zabe.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar SDP a zaben shekarar 2023, Adewole Adebayo, ya shawarci Shugaba Bola Tinubu da ya hakura da batun tazarce a 2027.
Kakakin majalisar Jihar Niger, Abdulmalik Sarkin-Daji, ya yaba da jarumtar jami’an tsaro bayan samame da ya yi ajalin akalla yan bindiga 50 a jihar.
A labarin nan, za a ji yadda tsautsayi ya fada kan wata baiwar Allah, yaranta biyu da jikarta gida a Zariya bayan mamakon ruwan sama da ya jawo rushewar wani gini.
Sabon shugaban jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya, Nentawe Yilwatda, ya roki tsohon shugaban jam'iyyar, Abdullahi Ganduje alfarma domin tallafa masa.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun fafata da mafarauta a jihar Neja. Musayar wutar da aka yi tsakanin bangarorin biyu ya jawo an hallaka mafarauta.
Gwamnatin Kano ta fara binciken yadda tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya sayar da katafariyar mahautar nan da Kwankwaso ya gina a jihar.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana wani shiri da gwamnatinsa ta zo da shi wanda zai ba matasa miliyan 7 horo kan fannoni daban-daban na fasahar zamani.
Muhammad Malumfashi
Samu kari