Muhammad Malumfashi
21439 articles published since 15 Yun 2016
21439 articles published since 15 Yun 2016
NBS ta ce hauhawar farashin kaya a Najeriya ta ragu zuwa 18.02% a Satumba 2025 — mafi ƙanƙanta cikin shekaru uku, yayin da farashin abinci ya fadi zuwa 16.87%.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yi shagube ga 'yan siyasar da suke tururuwa daga jam'iyyar PDP zuwa APC. Ya ce a baya sun soke shi.
Rahotanni sun nuna cewa Gwamna Agbu Kefas na jihar Taraba na iya barin PDP domin shiga APC, yayin da tattaunawa da jama’a ke gudana a fadin jihar.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya yi magana kan yin sulhu da 'yan bindiga. Gwamna Radda ya bada tabbacin cewa gwamnatinsa ba za ta yi sulhu da su ba.
Binciken kwa-kwaf ya gano gaskiya kan wani bidiyo da ake yadawa a kafafen sada zumunta da ke nuna Boko Haram sun mamaye barikin sojoji na Najeriya.
Wannan rahoton ya mayar da hankali kan jihohi 24 na Najeriya da yanzu suke karkashin jam'iyyar APC bayan gwamnan Enugu, Peter Mbah ya sauya sheka daga PDP.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya na ci gaba da samun koma bayan ficewa wasu gwamnoninta zuwa jam'iyyar APC. A yanzu ragowar gwamnoninta ba su kai 10 ba.
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri ya sanar da yin murabus daga jam’iyyar PDP mai adawa a Najeriya a wani taro da aka gudanar a gidan gwamnati ranar Laraba.
Sakataren yada labaran jam'iyyar PDP na kasa, Debo Ologunagba, ya bukaci Mai girma Bola Tinubu da ya daina kokarin ganin ya sanya gwamonin PDP sun koma APC.
Muhammad Malumfashi
Samu kari