Muhammad Malumfashi
21439 articles published since 15 Yun 2016
21439 articles published since 15 Yun 2016
Hukumar kula da gidajen gyaran hali ta jihar Kano ta tabbatar da mayar da Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara daga Kano zuwa gidan gyaran halin Kuje da ke Abuja.
Majiyoyi sun tabbatar da cewa rundunar sojojin kasar Madagascar ta karɓi mulki bayan majalisar dokoki ta tsige shugaba Andry Rajoelina daga mukaminsa.
A labarin nan, za a ji cewa wano jagora a jam'iyyar APC, Rasheed Mumuni ya bayyana cewa dokar kasa ta baiwa Shugaba Bola Tinubu ikon yafe wa masu laifi.
Asusun ba da lamuni na duniya, IMF ya yi gargadi kan cewa fitar da haramtattun kudi daga Najeriya na barazana ga tattalin arzikin kasar a taron da ake a Amurka.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya fito ya yi karin haske kan batun cewa sun samu sabani tsakaninsa da shugaban kasa Bola Tinubu.
An sake rashin malamin addinin Kirista, Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya aike da sakon ta’aziyya ga cocin Katolika da al’ummar Kirista bisa rasuwar Fasto Michael Fagun.
Kungiyoyin 'yan kasuwa sun ce ba su suka jawo tashin farashin mai a Najeriya ba. An zargi manyan dilolin mai da janyo tashin farashin mai a jihohin Najeriya.
Sojojin JTF sun kama ma’aurata da ake zargi da safarar makamai zuwa ‘yan ta’adda a Kaduna, sun gano harsasai 1,207 da ake shirin kaiwa Arewa maso Yamma.
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar Dattawan Najeriya ta bayyana cewa za ta kammala duba wa tare da amincewa da gyaran dokar INEC kafin zaben 2027.
Muhammad Malumfashi
Samu kari