Muhammad Malumfashi
21424 articles published since 15 Yun 2016
21424 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji yadda wasu 'yan jam'iyyar PDP suka daku yayin da tsagin Nyesom Wike ke kokarin kutsa wa don yi taro a Wwadata Plaza da mutanen Kabiru Turaki.
Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da kashe wani jami'in sojan saman Najeriya a jihar Legas. Wani mutum da ake zargi yana da tabin hankali ne ya kashe sojan.
Jam'iyyar PDP na ci gaba da samun kanta a cikin rikici. An jibge jami'an tsaro a hedkwatar jam'iyyar da ke birnin tarayya Abuja yayin da ake shirin gudanar da taro.
Magoya bayan tsagin ministan Abuja, Nyesom Wike sun kewaye babban sakatariyar PDP da ke Wadata Plaza a Abuja, sun nemi sabon shugaban PDP ya sauka.
Kungiyar gwamnonin Arewa ta yi magana kan dalibai mata 25 da aka sace a jihar Kebbi. Gwamna Inuwa Yahaya ya ce ba za a lamunci barazana da ilimi ba.
Gwamnatin jihar Kebbi ta fito ta yi martani kan shirin tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami, na fitowa takarar gwamna. Ta ce ko kadan ba ta damu ba.
A labarin nan, za a ji cewa jami'an tsaron jihar Katsina sun yi nasarar ram da wasu mutane guda hudu da suka tabbatar da cewa sun mika bayanan sirri ga 'yan ta'adda.
Gwamnan jihar Kebbi, Dr. Nasir Idris, ya kai ziyarar gani da ido zuwa makarantar sakandiren da 'yan bindiga suka sace dalibanta. Ya ce za a kubutar da yaran.
Karamin ministan tsaron Najeriya, Bello Matawalle, ya bukaci dakarun sojoji da su ci gaba da jajircewa wajen aikin da suke yi na samar da tsaro a kasar nan.
Muhammad Malumfashi
Samu kari