Muhammad Malumfashi
21419 articles published since 15 Yun 2016
21419 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji cewa gwamna Nasir Idris na jihar Kebbi ya shiga batun aikin hajjin bana, ya bayar da lamunin Naira N10bn don ceto kujerun maniyyata.
Adam A Zango ya yi martani kan rashin ganin hotonsa a wajen hirar Hadiza Gabon. Adam A Zango ya ce masoyansa sun yaye masa damuwar da ta shafe shekaru a ransa.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar ma'aikatan mai ta kasa, PENGASSAN ta bayyana yadda ta ke kokarin shawo kan Dangote don biyan wasu injiniyoyin matatar mansa.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya fito ya yi magana kan shekarun da yake da su a duniya. Ya bayyana yadda yake gano shekarunsa.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari wata kasuwa a jihar Anambra. Sun kashe mutane da dama yayin da suka bude wuta kan jama'a da dare.
A labarin nan, za a ji cewa fitaccen lauya mai kare hakkin dan adam, Barista Bulama Bukarti ya shawarci tawagar Amurka kan kisan kiristoci ta ziyarci Arewa.
Gidauniyar Abdullahi Umar Ganduje ta fitar da fom din shiga sabuwar Hisbah da Ganduje zai kafa a Kano. Za a kafa Hisbah tsagin Ganduje a Kano ne domin ayyukan addini
A labarin nan, za a ji cewa rundunar saman Najeriya ta samu nasarar ragargaza sojojin da su ke kokarin tserewa bayan sun ayyana juyin mulki a Benin.
Kungiyar ECOWAS ta amince da tura sojoji daga kasashe 4 da suka hada da Najeriya, Ghana, Saliyo da Côte d’Ivoire domin kare dimokuradiyya a Benin.
Muhammad Malumfashi
Samu kari