Muhammad Malumfashi
21415 articles published since 15 Yun 2016
21415 articles published since 15 Yun 2016
Rundunar hadin gwiwa ta sojojin Jamhuriyar Benin, sojojin saman Najeriya da dakarun Faransa sun dakile yunkurin juyin mulki a ranar Lahadi da ta gabata.
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da bukatar da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar mata, inda yake neman tura dakarun sojoji zuwa Benin.
Sojojin 23 Brigade sun musanta rahotannin cewa sun bude wa fararen hula wuta a jihar Adamawa suna mai cewa ’yan bindiga ne suka harbe mata biyu a tarzomar kabilanci.
Wata kungiya ta yi Allah wadai da shirin Abdullahi Ganduje da mutanensa kan neman kafa sabuwar Hisbah a Kano. Kungiyar ta ce lamarin zai jawo fitina jihar Kano.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar ya yi kira da babbar murya ga matasa. Atiki ya bukaci matasa su tashi tsaye ka da su zama 'yan kallo.
Rundunar sojin Najeriya ta karyata cewa ta harbi mata masu zanga zanga a jihar Adamawa. Ya fadi yadda wasu bata gari suka kai wa dakaru hari kuma aka harbe su.
Shugaban Bola Ahmed Tinubu zai zama shugaban Najeriya farar hula na farko da ya yi wa'adin mulki biyu idan ya ci zaben 2027 kuma ya kammala wa'adinsa a2031.
A labarin nan, za a ji Sanata Barau Jibrin ya jinjina da yadda Shugaban Kasa, Bola Tinubu ya gaggauta amsa koken 'yan Benin a lokacin da ake shirin kwace mulki.
Tsohon shugaban APC, Abdullahi Umar Ganduje ya ce lokaci bai yi ba da za a fara tallata dan takarar gwamna karkashin APC a Kano bayan fara tallata Barau.
Muhammad Malumfashi
Samu kari