Muhammad Malumfashi
21415 articles published since 15 Yun 2016
21415 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin samar da tsaro ga manyan 'yan Najeriya da manyan mutane.
Hukumar 'yan sanda ta kasa ta sanar da bude shafin daukar 'yan sanda 50,000 a Najeriya. Ta fadi sharudan da ake so masu neman aikin dan sanda su cika.
Rundunar 'yan sanda ta tabbatar da kama wanda ya jagoranci garkuwa da dan Majalisar dokokin Anambra, Justice Azuka tare da kashe shi a shekarar 2024 da ta gabata.
A labarin nan, za a ji cewa jirgin ruwa daga Amurka, wanda ke dauke da alkama ta miliyoyin Dala ta sauka a Najeriya a wani yunkurin inganta kasuwanci.
An yi ambaliyar ruwa a kasar Saudiyya inda mutane 12 suka rasu, an ceto mutane 271 tare da tattara mutane 137 da suka rasa gidajensu a kasar Saudiyya.
Dan Majalisa wakilai daga jihar Neja, Hon. Musa Abdullahi ya bukaci gwamnatin tarayya ta duba yiwuwar yafewa wadanda suka ci gajiyar bashin COVID-19.
Gwamnatin Najeriya ta fara tattaunawa da gwamnatin Burkina Faso karkashin Ibrahim Traoré game da jirgin sojojin saman Najeriya da Burkina Faso ta tsare.
Hukumar EFCC ta kama tsohon ministan kwadago a gwamnatin Muhammadu Buhari, Chris Ngige. Hadiminsa ne ya fadi haka ana rade radin masu garkuwa sun sace shi.
ECOWAS ta nada Dangote a matsayin shugaban farko na majalisar kasuwancinta domin karfafa zuba jari na cikin gida, bunkasa cinikayya da hada-hada a Yammacin Afrika.
Muhammad Malumfashi
Samu kari