Muhammad Malumfashi
21415 articles published since 15 Yun 2016
21415 articles published since 15 Yun 2016
Dan majalisa, Raheem Ajuloopin ya gabatar da sabon kudiri na ƙirƙirar ƙarin kananan hukumomi a Kwara domin inganta mulki a matakin ƙasa, da ƙarfafa tsarin tsaro.
Dan majalisar Amurka, Riley Moore ya ce ya ji mummunan labarin kisan al'ummar Kirista a jihar Benue yayin ziyararsa sansanonin ‘yan gudun hijira.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake tabo batun janye 'yan sanda daga gadin manya. Shugaba Tinubu ya nuna cewa ba gudu ba ja da baya kan umarnin da ya bayar.
Tsohon ministan kwadago Joel Danlami Ikenya ya fice daga jam’iyyar APC ya koma PDP, yana mai cewa matakin ya biyo bayan bukatar al’umma da makomar siyasar Taraba.
Gwamnatin tarayya ta sake gurfanar da tsohuwar ministar harkokin sufurin jiragen sama kan zargin karkatar da Naira biliyan 5, alkali ya bada belinta.
Sanata mai wakiltar Bauchi ta Arewa, Abdul Ningi, ya koka kan janye masa jami'an 'yan sanda da aka yi. Ya nuna cewa umarnin ya kamata ya shafi kowa.
Kasar Najeriya da Saudiyya sun rattaba hannu kan yarjejeniyar tsaro na shekaru biyar domin karfafa hadin gwiwa ta horo, leken asiri, kera makamai a tsakaninsu.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu gagarumar nasara bayan sun gwabza fada da 'yan bindiga a jihar Sokoto. Sojojin sun hallaka 'yan bindiga tare da kwato makamai.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers ya bar PDP ya koma APC, inda ya shiga kara jerin gwamnonin da suka fice daga jam’iyyar tun bayan zaben 2023.
Muhammad Malumfashi
Samu kari