Muhammad Malumfashi
21415 articles published since 15 Yun 2016
21415 articles published since 15 Yun 2016
Rundunar ‘yan sanda ta Lagos ta karyata jita-jitar cewa jami’in da ake yadawa a bidiyo an kama shi yana sata, tana bayyana cewa an kai masa hari ne yayin aiki.
Gwamnatin Abba Yusuf za ta dauki karin malamai 4,000 domin rage cunkoso da inganta karatun firamare, tare da magance matsalar rashin zuwan yara makaranta.
Mataimakin gwamnan jihar Bayelsa da Sanata Seriake Dickson sun shirya ficewa daga jam'iyyar PDP. Ana hasashen cewa manyan 'yan siyasan guda biyi za su koma ADC.
Tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami ya ce tambayar da EFCC ta yi masa ta tsaya ne kawai kan batun zargin maimaita aikin dawo da kudin Sani Abacha.
Gwamnatin Tarayya za ta karɓi bashin N17.89tn a 2026 saboda karuwar gibin kasafi da raguwar kudaden shiga, inda mafi yawan bashin zai fito daga cikin gida.
A labarin nan, za a ji cewa wasu al'amura guda biyu sun ja hankali a zaman Majalisa a zaman tantance jakadun kasar nan da Bola Tinubu ya aika masu.
A labarin nan, Barista Bulaa Bukarti ya shawarci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya rage yawan jami'an tsaron da ke take wa dansa, Seyi baya don ba shi tsaro.
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya caccaki shugaban Colombia Gustavo Petro, bayan harin da ya kai Caribbean, Venezuela. Ya bukaci shugaban ya mayar da hankali.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya bayyana cewa ba shi da wani shiri na barin PDP, ya kuma soki jam'iyyar PRP da cewa ba zai bari kage ya dauke masa hankali ba.
Muhammad Malumfashi
Samu kari