Muhammad Malumfashi
21415 articles published since 15 Yun 2016
21415 articles published since 15 Yun 2016
Manjo Muhammad Adamu (mai ritaya) ya tabbatar da rasuwar mahaifinsa, Farfesa Adamu Baikie, wanda shi ne farfesa na farko a fannin ilimi a Arewacin Najeriya.
Gwamnatin Ahmad Aliyu ta amince da kashe Naira biliyan 8.4 domin sake gina babbar kasuwar Sokoto da gobara ta lalata, tare da amincewa da kasafin kudin 2026.
Hamshakin attajiirn nan, Alhaji Aliko Dangote ya bayyana cewa ya rubuta wasiyya ya barwa iyalansa kan abin da za a ware wa gidauniyarsa idan ya koma ga Allah.
Kwanaki kadan bayan sanar da komawa APC, Gwamna Siminalayi Fubara ya yi rijista tare da karbar katin zama cikakken dan jam'iyya a Fatakwal, jihar Ribas.
Fitaccen dan ta’adda, Bello Turji ya shiga tashin hankali bayan sojojin Najeriya sun kashe kwamandansa, Kallamu Buzu a kwanton-bauna da aka yi a Sabon Birni.
Jam'iyyar PDP ta sanar da cewa ba za ta sanya 'yan takara a zaben kananan hukumomin jihar Borno da za a gudanar ranar Asabar ba, saboda wasu dalilai.
Gwamna Douye Diri na jihar Bayelsa ya ayyana zaman makoki na kwanaki uku domin jimamin rasuwar mataimakinsa, Sanata Ewhrudjakpo, wanda ya rasu jiya Alhamis.
Sheikh Ibraheem El-Zakzaky ya bayyana cewa bindigogi ba za su taɓa tsoratar da 'Yan Shi'a ba, yayin da ya zargi gwamnati da gaza bin kadin kashe su da aka yi a 2015
Rahotanni sun tabbatar da cewa mutane sun jikkata yayin da wani abin fashewa ya yi bindiga, ya tarwatse da matafiya a kan wani babban titi a jihar Zamfara.
Muhammad Malumfashi
Samu kari