Muhammad Malumfashi
20332 articles published since 15 Yun 2016
20332 articles published since 15 Yun 2016
Dillalan man fetur a Najeriya sun alakanta karuwar tsadar fetur da rashin samun damar sayen mai kai tsaye daga matatar Dangote, sun ce a rumbuna suke saye.
Sanatan Bayelsa ta Gabas, Benson Agadaga ya sanar da sauya sheka daga PDP zuwa jam'iyyar APC a hukumance a zaman Majalisar Dattawa na yau Laraba.
Ministan Shari’a, Lateef Fagbemi, ya bayyana cewa gwamnatin Tinubu ta rage hukuncin wasu fursunoni 86 ciki har da Maryam Sanda saboda cancantarsu.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Obot Akpabio, ya yi tsokaci kan dalilin da ya sa mata ba sa iya samun kujerun siyasa sosai a kasar nan.
Tsohon karamin ministan man fetur, Timipre Sylva ya karyata rahoton da ake yadawa cewa yana da hannu a zargin shirin kifar da gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya sassauta hukuncin kisan da aka yanke waMaryam Sanda, ya dawo da shi hukuncin daurin shekaru 12 a gidan gyaran hali.
Sabon hafsan sojojin kasan Najeriya, Manjo Janar Waidi Shaibu, ya sha alwashin ragargazar 'yan ta'addan Lakurawa da ke kai hare-hare a yankin Arewaci.
Majalisar Wakilan Tarayya ta kammala tattaunawa kan bukatar ciyo bashin Dala biliyan 2.3 daga kasashen ketare, ta amince da bukatar shugaban kasa, Bola Tinubu.
Jam'iyyar PDP mai mulki a jihar Zamfara ta rasa daya daga cikin 'yan majalisun da take da su. Dan majalisar ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai adawa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari