Muhammad Malumfashi
20332 articles published since 15 Yun 2016
20332 articles published since 15 Yun 2016
Dan takarar shugaban kasa na SDP a 2023, Adewole Adebayo ya zargi shugaba Bola Tinubu da karbar harajin da ya wuce kima. Ya ce zai fara karbar harajin shakar iska.
Fadar shugaban kasa ta gargadi 'yan Najeriya kan yada labarun juyin mulki marasa tushe. Nayo Onanuga ya ce yada labarin zai jawo bata sunan Najeriya a duniya.
Kungiyar JNIM da ake dangantawa da Al-Qaeda ta ce ita ta kai harin farko a Jihar Kwara da ke Arewacin Najeriya watanni bayan ayyana sababbin dakaru a kasar.
Ana zargin wani jami’in sojojin sama da aka tura ofishin mai ba shugaban kasa kan tsaro, an umarce shi ya kashe Nuhu Ribadu, kafin zargin juyin mulki ya ci tura.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya cika baki kan zaben shekarar 2026. Ya bayyana cewa babu wani dan siyasan da zai iya kayar da shi a zaben gwamna.
Ana hasashen wasu sanatoci na majalisar dattawa za su gwada sa'arsu wajen fitowa takarar gwamna a jihohinsu a zaben 2027. Daga cikinsu akwai Barau Jibrin.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci hafsoshin tsaro su zage damtse su magance barazanar tsaron da ke kara taaowa a wasu sassan kasar nan.
Wasu tsagerun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Sokoto. 'Yan bindigan sun kashe wani basarake tare da wasu mutane a yayin harin.
An kashe fitaccen kwamandan ’yan bindiga Jankare a rikici da abokan ta’addanci a yankin Dutsenma, jihar Katsina, bayan sabani kan sarauta da hare-hare.
Muhammad Malumfashi
Samu kari