Muhammad Malumfashi
21412 articles published since 15 Yun 2016
21412 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji 'dan majalisar Kaduna ya Arewa, Bello El-Rufa'i ya bayyana dalilin sake fitar da kudi domin daliban Kaduna da ke karatu a KADPOLY.
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya bayyana cewa yan Najeriya za su gode wa Bola Tinubu ta hanyar sake zabensa karo na biyu a babban zaben 2027.
Tun daga Nuwamba ake ganin wasu jiragen leken asiri da aka ce na Amurka ne suka shawagi a sararin samaniyar Najeriya, lamarin da ke nuna karuwar hadin gwiwar tsaro.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya yi rabon kayayyaki ga al'ummar Kiristoci don bukukuwan Kirsimeti. Ya bukaci a zauna lafiya da juna.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa masu garkuwa da mutane, yan bindiga da duk wata kungiya da ke kai wa jama'a hari ta zama ta yan ta'adda a tsarin tsaron Najeriya.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun yi awon gaba da matafiya a jihar Plateau. Tsagerun 'yan bindigan sun sace mutanen ne da ke kan hanyar zuwa Maulidi.
Gwamnatin Tarayya ta ce rikicin diflomasiyya da Amurka ya lafa bayan tattaunawa, tare da kulla yarjejeniyar kiwon lafiya ta dala biliyan 5.1 tsakanin kasashen biyu.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewa daga yanzu wajibi ne a yi gwajin kwayoyi ga masu neman aiki a kowace ma'aikata ko hukumomi domin tsaftace tsarin aiki.
Shugaba Bola Tinubu ya sauya sunan jami'o'i zuwa sunan Muhammadu Buhari, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, Yakubu Gowon da Yusuf Maitama Sule a fadin Najeriya.
Muhammad Malumfashi
Samu kari