Muhammad Malumfashi
21412 articles published since 15 Yun 2016
21412 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji Alhaji Isma'ila Mai Bisket ya bayyana takaici a kan yadda wasu daga cikin yaransa suka nemi kotu ta hana shi cin dukiyarsa.
Gwamnan jihar Kogi, Usman Ododo ya bayyana yadda Yahaya Bello ke tasiri a gwamnatinsa. Ya ce Yahaya Bello ya nada shugabar masu tasiri a gwamnatinsa a Kogi.
'Yan bindigan da suka sace mutanen da ke kan hanyar zuwa wajen taron Mauludi sun kira waya don neman kudin fansa. Sun bukaci a ba su miliyoyin Naira.
Aisha Muhammadu Buhari ta bayyana cewa 'yan uwa da abokan arziki da sun cika fadar shugaban kasa da 'ya'ya da jikokinsu. Ta ce an so a koreta a Aso Villa.
Najeriya ta samu nakasu a kasafin kudin 2025, kudin da aka yi hasashem gwamnati za ta samu daga bangaren danyen mai ya yi kasa sosai da sama da kaso 60.
A labarin nan, za a ji cewa fitaccen mawaki, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa mahaifinsa ya rika yawo da shi a matsayin wanda zai yi gadonsa a karatun Al Kur'ani.
Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir ya bukaci a sake nazari kan dokar harajin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Shugaban malaman Izala ya nemi a sake nazari kan haraji
Gwamnan jihar Katsina, Umaru Dikko Radda ya yi kace-kaca da masu sukar gwamnoni suna kiransu da barayi, inda ya bayyana cewa akwai manyan barayi a Najeriya.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta shirya gudanar da babban biki domin tarbar gwamnan jihar Plateau, Caleb Manasseh Mutfwang, wanda ya sauya sheka daga PDP.
Muhammad Malumfashi
Samu kari