Muhammad Malumfashi
21412 articles published since 15 Yun 2016
21412 articles published since 15 Yun 2016
Gwamnatin Tarayya ta ce tana aiki tare da manyan kamfanonin kafafen sada zumunta domin gano tare da rufe asusun ’yan ta’adda da masu laifuffuka da dama.
Tsohon dan Majalisar tarayya daga jihar Ribas, Hon. Ogbonna Nwuke ya tsallake rijiya da baya a hatsarin da motarsa ta kama da wuta a birnin Fatakwal.
Gwamnan Oyo, Seyi Makinde, ya ce yana da cikakkiyar cancantar jagorantar Najeriya, tare da cewa ba zai goyi bayan Tinubu a 2027 ba. Ya yi gargadi kan rugujewar PDP.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya tuna baya kan wata alfarma da shugaban masa Bola Ahmed Tinubu ya nema wajensa. Ya ce kai tsaye ya ce masa ba zai yi ba.
Sanatoci biyu da ‘yan Majalisar Wakilai shida daga Rivers sun sauya sheƙa daga PDP zuwa APC, suna danganta matakin da rikice-rikicen cikin gida da sauyin siyasa.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya yi maganganu kan tsadar rayuwa. Ya nuna bai kamata ana dorawa gwamnonin jihohi laifi ba kan hakan.
Shugaba Bola Tinubu ya aike da wakilai zuwa kasar Morocco domin ƙarfafa gwiwar 'yan Super Eagles, tare da miƙa kyaututtuka gabanin wasan AFCON 2025 da Tanzania.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule.Lamido ya bayyana cewada yiwuwar ya bar jam'iyyar PDP matukar aka gaza samo mafita game da rigingimun cikin gida.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana nadamar goyon bayan Bola Ahmed Tinubu a zaben 2023, yana cewa sakamakon mulkin bai dace da burinsa ba.
Muhammad Malumfashi
Samu kari