Muhammad Malumfashi
21412 articles published since 15 Yun 2016
21412 articles published since 15 Yun 2016
Dan majalisa a kasar Amurka, Riley Moore, ya yi tsokaci kan harin da Donald Trump ya ba da umarnin a kawo Najeriya. Ya ce an yi hakan ne don zaman lafiya.
Majalisar dokokin jihar Kano karkashin jagorancin Rt. Hon. Ismail Falgore ta amince da kasafin kudin 2026, bayan ta yi karin sama da Naira biliyan 100.
Ministan harkokin Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa ba dole sai Gwamna Fubara ya nemi izininsa sannan zai iya sauya sheka daga PDP zuwa APC mai mu'ki ba.
Wutar lantarki ta ɗauke a Najeriya biyo bayan durƙushewar tushen wutar a ranar Litinin, inda samar da wuta ya ragu daga 2,052MW zuwa 139MW cikin sa'a ɗaya kacal.
Dakarun sojojin saman Najeriya sun kai hare-hare kan maboyar 'yan ta'adda a jihar Zamfara. Sojojin sun kashe tsageru masu yawa tare da lalata sansanin 'yan bindiga.
Shugabannin ƙananan hukumomi da masu ruwa da tsaki na NNPP a Kano sun yi kiran gaggawa ga Kwankwaso da Gwamna Abba su dawo APC domin dorewar ci gaban jihar Kano.
Wani masanin tsare-tsare da manufofin gwamnati a Najeriya, AbdulRasheed Hussain ya lissafi jihohi bakwai da ke bukatar dauki kak ayyukan ta'addanci.
Cikin abubuwan da za su faru a 2026, Aliko Dangote zai fara raba mai kyauta, dokar haraji, cire kudi za su fara aiki, za a yi zabe a Ekiti da Osun, APC za ta yi taro
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yi tsokaci kan rikicinsa da Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo. Ya ce rikicin na da alaka da mukamin Minista.
Muhammad Malumfashi
Samu kari