Muhammad Malumfashi
21412 articles published since 15 Yun 2016
21412 articles published since 15 Yun 2016
Tsohon kwamishinan Kano, Muaz Magaji ya ce a shirye ya ke ya goyi bayan Abba Kabir Yusuf idan ya koma jam'iyyar APC ya fita daga tafiyar Rabiu Kwankwaso a NNPP.
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar Wakilan Najeriya ta bayyana bukatarta ga Shugaba Bola Tinubu game da dakatar da dokar haraji da ake shirin fara aiwatarwa.
Ministan Abuja Nyesom Wike ya gargaɗi masu son shiga APC cewa biyayya ga Tinubu ba tabbacin samun tazarce ba ne, yayin da yake ƙarfafa siyasarsa a jihar Rivers.
Fitacciyar jarumar Faransa Brigitte Bardot ta rasu tana da shekaru 91; ta sadaukar da rayuwarta wajen kare dabbobi bayan ta bar harkar fim tun a shekarar 1973.
Hadimin tsohon shugaban kasa, Bashir Ahmad ya bayyana cewa Abba Kabir Yusuf ya kammala shirye-shiryen komawa jam'iyyar APC mai mulki a shekara mai zuwa ta 2026.
A labarin nan, za a ji Shugaban Hukumar kula da allunan tallace-tallace a Kano, Kabiru Dakata ya hango yadda Abba Kabir Yusuf zai ci gaba da mulki bayan zaben 2027.
Bashir Ahmad ya bayyana cewa wata majiya mai tushe ta tabbatar da cewa Abba Kabir Yusuf zai shiga jam'iyyar APC daga NNPP da ya ke tare da Rabiu Kwankwaso
A labarin nan, za a ji yadda tsohon Ministan Tinubu, Abdullahi Tijjani Gwarzo ya bayyana cewa suna maraba da duk wani yunkuri na sauya sheƙar Abba Kabir Yusuf.
A labarin nan, za a bi cewa hadimin Gwamnan Kano, Ibrahim Rogo ya jagoranci gudanar da taron mai ruwa da tsaki a NNPP da Kwankwasiyya don neman komawa APC.
Muhammad Malumfashi
Samu kari