Muhammad Malumfashi
21402 articles published since 15 Yun 2016
21402 articles published since 15 Yun 2016
Shugaban ƙaramar hukumar Badagry, Babatunde Hunpe, ya ayyana kwanaki 7 na jimami bayan rasuwar Akran Aholu Menu Toyi I, mai cike da tarihi a Badagry.
Dan gwagwarmaya kuma lauya mai rajin kare hakkin dan adam, Deji Adeyanju, ya ragargaji 'yan adawa kan maganganun da suke yi dangane da shari'ar Abubakar Malami.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya mika sakon ta'aziyya bisa raauwar Sarkin Badagry, ya bukaci yan Najeriya su yi koyi da halayen marigayin nagari.
Kusa a APC, Malam Salihu Isa Nataro ya bukaci shugaba Bola Ahmed Tinubu ya dawo da Nasir El-Rufa'i APC domin ya taimaka masa a zaben 2027 da ke tafe.
Jami'an Amotekun da me sintiri a jihar Ondo sun tabbatar da kama wata mota dauke da Hausawa 38 inda suka jami'an suka ce ba su gamsu da yadda aka gan su ba.
Rikicin ilo tsakanin manyan sarakunan Yarbawa na neman dawowa sabo bayan Olubadan na Ibadanland, Oba Rashidi ya ki amsa gaisuwar Alaafin a tsakiyar taro.
Tsohon gwamnan jihar Imo, Emeka Ihedioha, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar ADC mao adawa. Emeka Ihedioha ya yi rajista da jam'iyyar ADC a hukumance.
Wani rahoto ya yi ikirarin cewa sojojin Amurka sun kashe Lakurawa 155 a harin da suka kawo Najeriya a 2025. Wani bincike ya ce babu wata hujja ta nasarar harin.
A labarin nan, za a ji cewa ana zargin ƴan ta'adda na karɓe iko da wasu dazuka a Kano da Katsina,inda suke karban kuɗin fansa tare da mulkar mutane da zalunci.
Muhammad Malumfashi
Samu kari