Muhammad Malumfashi
20314 articles published since 15 Yun 2016
20314 articles published since 15 Yun 2016
Ɗan sanda ya rasu bayan ‘yan daba sun soke shi a birnin Akure da ke jihar Ondo, inda ake zargin rikici ya barke yayin aikin sintiri da yake yi a yankin.
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya kafa wata tawaga ta musamman da za ta yi aiki a wani kwamitin hadin gwiwa tsakanin Najeriya da Amurka kan tsaro.
Wata mata ta rasa rayuwarta bayan ‘yan bindiga sun harbe ta yayin da take ɗaukar bidiyon harin da aka kai wa jerin gwanon motocin Chris Ngige a Anambra.
Sojar Amurka, Sarah Beckstrom da dan bindiga ya harba ta rasu bayan fama a asibiti. Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce zai sauya dokokin shiga Amurka.
Sakataren Shehu Dahiru Usman Bauchi, Malam Baba Ahmed ya yi karin haske game da yadda jikin Dahiru Bauchi ya yi tsanani bayan cin abinci aka kai shi asibiti ya rasu.
Sheikh Sharif Ibrahim Saleh Alhusaini ne zai jagoranci sallar gawar Shehu Dahiru Bauchi a yau Juma'a, 20 Nuwamba 2025 a jihar Bauchi bisa wasiyyar Dahiru Bauchi.
Wata baiwar Allah ’yar asalin Igbo ta bayyana yadda ta bar Katolika ta karɓi Musulunci, tana mai cewa ta samu natsuwa da cikakkiyar fahimta a sabon addininta.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya shiga jam'iyyar ADC a hukumance. Ya bayyana dalilin 'yan hadaka na shiga jam'iyyar SDP.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya gargadi jam'iyyar PDP kan babban taron da ta gudanar a Ibadan. Ya bukaci ta soke zaben da ta yi a taron.
Muhammad Malumfashi
Samu kari