Muhammad Malumfashi
21401 articles published since 15 Yun 2016
21401 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyya mai mulki a Kano, NNPP ta bayyana fatan da ta ke da shi a kan maganar sauya shekar Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa APC.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya fitp ya yo martani bayan dansa ya zabi ya goyi bayan tazarcen Bola Tinubu a zaben 2027.
Gobara ta tashi a matattarar binciken sojoji a Potiskum, Yobe, ta lalata dakuna da masallaci; jami’in soja ya jikkata, hukuma na gudanar da bincike.
An kashe fitaccen malamin addinin Musulunci, Alaramma Malam Bello a Birnin Gwari yayin tattara itacen girki, Al'amarin ya girgiza al'umma a Kaduna.
Dan tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, Abubakar Atiku Abubakar, ya sanar da sauya shekarsa daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya fara ganawa da manyan kusoshin jam'iyyar APC na jihar Kano bayan zamansa da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya sha ruwa.
Kotun Koli a Abuja za ta yanke hukunci ranar Juma’a kan shari’ar almundahana ₦1.35bn da ta shafi tsohon gwamnan Jigawa, Sule Lamido, da ’ya’yansa biyu.
Waau miyagun 'yan bindiga sun kai farmaki kasuwar Daji da ke yankin karamar hukumar Kauran Namoda a jihar Zamfara, sun yi awon gaba da shanu fiye da 500.
Ministan tsaro, Christopher Musa ya bayyana cewa akwai abubuwan da ke rura wutar matsalar rashin tsaro. Ya bayyana cewa dole a tsare iyakokin Najeriya.
Muhammad Malumfashi
Samu kari