Muhammad Malumfashi
21402 articles published since 15 Yun 2016
21402 articles published since 15 Yun 2016
Al'ummar Hausawa a Kudancin Najeriya na fuskantar hare-hare da kisan gilla, tare da asarar rayuka da dukiyoyi a Anambra, Imo da Edo da sauran jihohi.
Tsohon dan takarar gwamna Ja’afar Sani Bello ya soki tasirin siyasar Rabiu Kwankwaso, yana bayyana cewa ba shi da karfin tasiri a Najeriya sama da Kano.
A labarin nan, za a ji cewa Sheikh Ahmad Mahmoud Gumi zai fuskanci kalubale game da ra'ayinsa na goyon bayan 'yan ta'adda saboda illarsa ga kasa.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta dakatar da raba ka'idojin aiwatar da dokar haraji saboda rashin tabbas.
'Yan bindiga sun kai hari Neja cikin dare sun kashe matar Sarkin Noman Kebe mai shekara 75. Sun wuce wasu yankuna sun kai hari, inda suka kona gidaje suka sace kaya.
A labarin nan, za a ji cewa Sarki Muhammadu Sanusi na II ya samu gurbin karatun karatun lauya a bangaren shari'ar Musulunci a jami'ar Northwest da ke Kano.
Gwamnatin tarayya ta yaba da jarumtar da 'yan wasan Super Eagles suka nuna a wasan da suka yi da Morocco. Ta ce 'yan Najeriya na alfahari da su duk da rashin nasara.
Yan sanda sun kama Idris Hamza a Yola kan zargin watsa wa wani matashi Walid Mohammed (17) ruwan acid; wani bincike ya nuna illar acid ga jikin mutane.
Jami'an shige da ficen Amurka sun budewa wani mutum dan kasar Venezuela wuta. Hukumomi sun ce jami'in ya bude wuta ne domin kare rayuwarsa a Minneapolis.
Muhammad Malumfashi
Samu kari