Muhammad Malumfashi
21400 articles published since 15 Yun 2016
21400 articles published since 15 Yun 2016
Gwamnatin jihar Sokoto ta fito ta yi martani kan rahotannin da aka yada cewa 'yan bindiga sun farmaki mutane da matsugunansu. Ta ce ba kamshin gaskiya a batun.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sanda a Kano ta samu nasarar kama wasu kaya da suka hada da bama-bamai, abin tashin bam da miyagun kwayoyi.
Gwamna Bago ya ziyarci masallacin da Alhaji Mustapha Sani Bello, wanda aka fi sani da Sani Basket ya gina a yankin Shango da ke birnin Minna na Neja.
Kamfanin simintin Dangote ya raba kyautar Naira biliyan 15 da wasu manyan dilolin siminti a Najeriya. Alhaji Aliko Dangote zai fadada samar da siminti nan da 2030.
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri ya aika da sakon gargadi ga sarakunan gargajiya. Gwamna Diri ya gargade su kan ba Fulani makiyaya fili a jihar.
Wani mai ba da shaida na bayyana tura makudan kudi daga Hukumar Haraji ta Kogi zuwa Bespoque, tare da tuhumar Yahaya Bello kan karkatar da kudi sama da ₦110bn.
Wani rahoto ya nuna cewa kasashen Larabawa da Isra'ila ne suka gargadi Donald Trump kan harin da ya ce zai kai kasar Iran domin zanga-zangar da ake yi a kasar.
A labarin nan, za a yi waiwaye game da yadda 'dan tsohon Shugaban kasa ya zabi ya bi bayan Muhammadu Buhari duk da rashin goyon bayan mahaifinsa.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a babban birnin tarayya Abuja, ta yi fatali da karar da gwamnatin tarayua ta shigar kan Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan.
Muhammad Malumfashi
Samu kari