Muhammad Malumfashi
21400 articles published since 15 Yun 2016
21400 articles published since 15 Yun 2016
Mai alfarma Sarkin Musulmi na Najeriya, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya yi umarni da a fara fita duba watan Shawwal na 1447 bayan Hijira a 2026.
A yan makonnin da suka gabata, aka gara rade-radin cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf na shirin ballewa daga jikin Kwankwaso, ya koma jam'iyyar APC mai mulki.
Gwamna Abdullahi Sule da mataimakin shugaban Majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin na cikin wadanda suka halarci jana'izar Sanata Godiya Akwashiki a Nasarawa.
’Yan bindiga sun kai hari gonar Aqua Triton a Ogunmakin a Ibadan da ke jihar Oyo, inda suka sace wani ɗan India tare da kashe jami’in ’yan sanda.
Mazauna unguwar Dorayi Chiranci a cikin garin Kano sun shiga tashin hankali sakamakon kisan wata matar aure da yayanta shida, sun nemi a dauki mataki.
Wani jirgin sama na kamfanin Qatar Airways ya yi saukar gaggawa jim kadan bayan tashinsa a filin jirgin kasa da kasa a Legas, babu wanda ya ji rauni.
Wasu matafiya sun taka bam da ake zargin 'yan ta'adda sun dasa a jihar Zamfara. Lamarin ya jawo an samu jikkatar mutanen da ba su ji ba, ba su gani ba.
Jam'iyyar APC a Zamfara ta karyata rahoton cewa Gwamna Dauda Lawal ya aika da wasikar sauya sheka, tana zargin labarin a matsayin kirkirarre da yaudara.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai hari ta'addanci a karamar hukumar Sabon Birni ta jihar Sokoto. Sun kashe mutane tare da raunata bayin Allah.
Muhammad Malumfashi
Samu kari