Muhammad Malumfashi
21400 articles published since 15 Yun 2016
21400 articles published since 15 Yun 2016
Jam'iyyar adawa ta ADC ta bukaci gwamnatin tarayya ta yi wa jama'a bayani kan zargin fifita kiristoci a yarjejeniyar da Najeriya ta cimma da Amurka kan kiwon lafiya.
Babban Limamin Ilorin, Sheikh Muhammad Bashir Saliu, ya rasu yana da shekaru 75; za a yi jana'izarsa a fadar Sarkin Ilorin da karfe 4:00 na yamma yau 19 ga Janairu.
Rundunar sojojin Najeriya ta fito ta yi martani kan wasu rahotanni masu cewa dakarunta na shirin yin bore saboda karancin albashi. Ta bayyana yadda lamarin yake.
Rahotanni sun nuna cewa kananan yan kwangila da suka fito zanga zanga a Abuja sun toshe ma'aikatar kudi, sun hana karamar minista, Doris Uzoka-Anite shiga ofis.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf da sauran gwamnoni da ke sauya sheka zuwa APC za su gamu da cikas a kan sake neman kujerarsu a 2027.
Gwamna Uba Sani ya lashi takobin marawa Tinubu baya a 2027 sakamakon tallafin dala miliyan 200 na aikin kaji da gina hanyoyin Kaduna a ranar 18 ga Janairu, 2026.
Jama'a sun fara kira da a taimakawa Malam Bashir Haruna da aka kashe matarsa da 'ya'yansa shida a jihar Kano. Barista Abba Hikima na cikin wadanda suka yi kiran.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya fitar da sanarwa yana yaba wa dakarun Kwankwasiyya masu kare akidar Kwankwasiyya a kafafen sada zumunta Abba na shirin shiga APC.
A labarin nan, za a ji cewa mahaifin Umar, Malam Auwal ya bayyana takaici a kan kisan gilla da ake zargin dansa da aikata wa inda ya shafi zuri'a guda.
Muhammad Malumfashi
Samu kari