Muhammad Malumfashi
21400 articles published since 15 Yun 2016
21400 articles published since 15 Yun 2016
Shugaban APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ya bayyana cewa ba zai bari a ba kowa mukami ba sai dan jam'iyya, wanda ya yi mata wahala bayan zaben 2027.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya ta kai farmaki wani muhimmin sansanin Boko Haram a dajin da suke kira Timbuktu Triangle. An samu kabarin Boko Haram.
Rahoton rundunar sojin Najeriya ya ce dan ta'adda, Bello Turji ya dimauce a cikin daji yana gudu zuwa wurare. Sojoji sun ce Turji mai kwace wani yanki ba.
Hadimin Abba Kabir Yusuf, Salisu Yahaya Hotoro ya sanar da fitar shi daga tafiyar Kwankwasiyya da Rabiu Musa Kwankwaso ya ke jagoranta a jihar Kano.
A labarin nan, za a ji cewa wata kotu da ke Ingila ta fara zama domin a fara shari'a da tsohuwar Ministan Najeriya, Diezani Alison Madueke kan zargin rashawa.
Gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani ya bayyana garin Rijana a matsayin cibiya kuma matattarar yan bindiga a Najeriya, ya sha alwashin ceto mutanen da aka sace.
Tsagin jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ya yi tsokaci kan sauya shekar Gwamna Abba zuwa APC. Ta bukaci ya fara yin murabus daga zama mambanta.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusufa ya gwangwaje mutumin da aka kashe masa iyalinsa da kyautar sabon gida, kujerar hajji da wasu kyaututtuka uku.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi Allah wadai da harin da 'yan bindiga suka kai kan masu ibada a Kaduna. Ya ce gwamnati na kuskure.
Muhammad Malumfashi
Samu kari