Muhammad Malumfashi
20138 articles published since 15 Yun 2016
20138 articles published since 15 Yun 2016
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa ta fimaida hankali wajen samar da tsaro da walwalar 'yan Najeriya, ya fadi matakan da ya dauka.
Tsohon Ministan shari'a, Abubakar Malami ya bayyana cewa babu kamshin gaskiya a zargin da EFCC ta ke yi masa na badakalar wasu kudi daga 'kudin Abacha.'
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-hare a wasu kauyukan jihar Kano. Tsagerun 'yan bindigan sun yi awon gaba da mutane masu yawa daga gidajensu.
A labarin nan, za a j cewa Shugaban yankin na cocin Church Of Christ in Nations Fasto Ezekiel Dachomo, ya ce 'yan siyasa na kokarin musuluntar da Najeriya.
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa nan gaba kadan za a bayyana sunayen masu daukar nauyin ta'addanci a Najeriya. Daniel Bwala ne ya fadi haka a Abuja.
Gwamnatin Kano ta yi magana bayan korafi game da sake bullar 'yan acaba a jihar bayan hana su. Masu korafi sun nemi hana acaba saboda bullar rashin tsaro a Kano.
A labarin nan, za a ji cewa daraktan hukumar bincike da cigaban aararin samaniya ta Kasa (NASRDA), Dr. Mathew Adepoju, ya ce 'yan ta'adda sun canza dabara.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce suna cigaba da da saka ido kan tsaron Kano bayan fara kai harin 'yan bindiga. Ya ce ba wata babbar barazana ake ciki ba.
Rahoton NMDPRA ya nuna cewa a Oktoba 2025 matatar Dangote ta samar da lita miliyan 512 na fetur kacal, lamarin da ya tilasta ƙasar ta dogara da shigo da man fetur.
Muhammad Malumfashi
Samu kari