Muhammad Malumfashi
21399 articles published since 15 Yun 2016
21399 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji cewa Sunusi Kwankwao, mashawarcin Gwamna Abba Kabir Yusuf ya sanar da ajiye mukaminsa daga gwamnatin Kano bayan sauya shekar Abba.
Babban jigo a jam'iyyar NNPP, Buba Galadima, ya kalubalanci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan zaben 2027. Buba Galadima ya ce ba zai yi nasara ba.
Daya daga cikin jagororin jam'iyyar NNPP a Najeriya, Buba Galadima ya gargadi Abba Kabir Yusuf kan cin amanar Rabiu Kwankwaso ya ce zai gani a kwaryarsa.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi magana bayan Abba Kabir Yusuf ya fice daga jam'iyyar NNPP. Kwankwaso ya bukaci 'yan Kwankwasiyya su fara shirin 2027.
Tsagin NNPP da ke goyon bayan Sanata Kwankwaso ya soki matakin da gwamnan Kano, Abba Kabir Yusufna dauka na ficewa daga jam'iyya kan zargi mara tushe.
Rahotanni sun nuna cewa wasu yan Boko Haram sun sheke fasto da mafarauta da wasu mutane biyu a yankin karamaar hukumar Biu ta jihar Borno ranar Laraba.
Yan majalisar wakilai na jihar Kano sun fara mika takardun barin NNPP a hukumance jim kadan bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf ya bar jam'iyya ranar Juma'a.
Mai magana da yawun gwamnan Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa ya tabbatar da ficewar Gwamna Abba Kabir Yusuf daga NNPP, an cure tutar jam'iyyar nan take.
Kwamitin bangaren marasa rinjaye a Majalisar wakilai ya tabbatar da cewa an yi kari a sababbin dokokin haraji da majalisa ta amince da su, ta fadi wasu daga ciki.
Muhammad Malumfashi
Samu kari