Muhammad Malumfashi
21399 articles published since 15 Yun 2016
21399 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji cewa Manjo Hamza Al-Mustapha mai ritaya ya yi bayani a kan abin da ya sa aka rika zarginsa da kashe Kudirat Abiola tare da azabtar da shi.
A labarin nan, za a ji cewa bayan ya shaki iskar 'yanci, AbdulRasheed Maina ya yi zargin cewa a Abuabakar Malami ya yi rub da ciki a kan dukiyar Najeriya.
Fadar shugaban kasa ta warware zare da abawa kan rikicin siyasar Rivers. Ta bayyana matsayin Gwamna Siminalayi Fubara da Nyesom Wike a jihar mai arzikin mai.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa kasar Amurka na ta kashe 'yan ta'adda masu kashe Kiristoci a Najeriya yayin taro a Devos na Switzerland.
A labarin nan, za a ji cewa Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban kwamitin fansho na PPRT da aka kama da cinye hakkin bayin Allah ya shaki iskar yanci.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa yana tura manyan jiragen yaki Gabas ta Tsakiya kusa da Iran a halin yanzu domin jiran ko ta kwana.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya nuna damuwa kan yadda ake yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya. El-Rufai ya ce ana mulki ba tare da ka'ida ba.
Bola Ahmed Tinubu ya janye sunan tsoho gwamnan Kebbi daga jerin jakadun da aka tura zuwa Turkiyya bayan ayyana sunan shi da farko. Shugaban kasa ya lashe aman shi.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf zai tashi tawaga domin ta sanar da Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso matsayarsa na koma wa APC.
Muhammad Malumfashi
Samu kari