Muhammad Malumfashi
21398 articles published since 15 Yun 2016
21398 articles published since 15 Yun 2016
Sanata mai wakiltar Bauchi ta Tsakiya, Abdul Ningi, ya soki harin da Amurka ta kawo a Najeriya. Ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu ya yi kuskure.
Tsohon dan takarar mataimakin gwamnan Kano, Murtala Sule Garoya ce matakin da Abba Kabir Yusuf ya dauka na sauya sheka zuwa APC, ya ce hakan zai amfani jihar.
'Yan bindiga dauke da makamai sun yi wa jami'an 'yan sanda kwanton bauna a jihar Katsina. 'Yan bindigan sun hallaka 'yan sanda tare da raunata wasu.
Dambarwar siyasar jihar Kano na kara zafi, hadimin gwamna Abba ya yi barazanar tona asirin wadanda suka ci amanar kanWa a badakaloli daban-daban.
Kungiyar Northern Youth Frontiers (NYF), ta bayyana cewa yankin Arewacin Najeriya zai bayar da cikakken goyon baya ga Shugaba Bola Tinubu a zaben 2027.
Rundunar sojojin sama ta Najeriya ta kaddamar da bincike don gano ainihin abin da ya faru a farmakin da aka kai bisa kuskure a jihar Neja da ke Arewa.
Otunba na Legas kuma Lisa na Ife, Adekunle Ojora, ya yi bankwana da duniya. Marigayin ya kasance mahaifi ga matar tsohon gwamnan Kwara, Bukola Saraki.
Mataimakin babban ministan Maharashtra Ajit Pawar ya rasu a hadarin jirgin Learjet 45 a Indiya; dukkan mutane 5 dake ciki sun riga mu gidan gaskiya a Janairu 2026.
Jam'iyyar APC reshen kasar Faransa ta yi maraba da matakin gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf na sauya sheka daga NNPP, ta ce jihar Kano za ta samu ci gaba fiye da da.
Muhammad Malumfashi
Samu kari