Muhammad Malumfashi
21398 articles published since 15 Yun 2016
21398 articles published since 15 Yun 2016
Kotu ta tura Shugaban KANSIEC, Farfesa Sani Malumfashi, gidan yarin Kuje kan zargin satar biliyan 1.02 ta asusun gona a wannan zaman na 27 ga Janairu, 2026.
Buba Galadima ya ce Gwamna Abba Kabir Yusuf ya rabu da Sanata Rabiu Kwankwaso, ya bayyana sauya shekar zuwa APC a matsayin cin amana ga NNPP da al'ummar Kano.
A labarin nan, za a ji cewa Najeriya da Turkiyya sun samu fahimtar juna a kan yadda kasashen biyu za su yi amfani da bayanan sirri wajen yaki da ta'addanci.
Tsohon shugaban APC, Abdullahi Umar Ganduje ya bude kofar sulhu da jagoran NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso bayan karbar Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyyar APC.
Bolaji Abdullahi ya ce tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya cire shi daga mukamin minista saboda ya ki sukar Bukola Saraki a yakin neman zabe.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Shugaban APC kuma uban jam'iyya a Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana goyon baya ga takarar Abba a 2027.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa bai san dalilin da ya sanya Abba Kabir ya juya masa baya ya hade da mabiya Ganduje a APC ba a siyasar Kano.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana shirin tura tsofaffin sojoji domin kare wuraren da ba gwamnati ke iko da su ba, don inganta tsaro da tattalin arziki.
An kai wa Ilhan Omar hari da allura mai dauke da sinadarin ruwa a Minneapolis; an kama maharin yayin da take sukar hukumar ICE a ranar 27 ga Janairu, 2026.
Muhammad Malumfashi
Samu kari