Muhammad Malumfashi
21398 articles published since 15 Yun 2016
21398 articles published since 15 Yun 2016
Ma'aikatan Abuja sun daukaka kara kan hukuncin kotu yayin da yajin aikin JUAC ya tsayar da harkokin asibitoci da makarantu a dukkan kananan hukumomi.
Sanata Ali Ndume ya soki mutanen da ke kewaye da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce sun kange shi daga fahimtar asalin abin da ke faruwa a Najeriya.
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa nan gaba kadan za a kawo karshen rikicin masarautar Kano tsakanin sarakuna Muhammadu Sanusi II da Aminu Ado Bayero.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnati ta ware kudin da za a yi amfani da su wajen samar da hasken wutar lantarki mai amfani da hasken rana a fadar Shugaban kasa.
Dakarun sojojin Najeriya sun gano gawar wani kwamanda da sojoji 7 da 'yan ta'addan Boko Haram suka yi wa kisan gilla a Damasak; an kwashe su zuwa Maiduguri.
Wata kungiyar magoya bayan Shugaba Tinubu da ke tallata manufofinsa ta bayyana dawowar gwamnan Kano APC a matsayin wani karin karfi da jam'iyya mai mulki.
A labarin nan, za a ji cewa kotu da ke Birtaniya ta ci gaba da sauraron karar da aka shigar a kan tsohuwar Ministar man fetur, Diezani Alison-Madueke.
Gwamnatin jihar Kebbi karkashin jagorancin Gwamna Nasir Idris, ta bullo da shirin horas da 'yan banga don tunkarar matsalar rashin tsaron da ake fama da ita.
Jam'iyyar APC da Abdullahi Umar Ganduje sun yi martani kan cewa Abba Kabir Yusuf ba zai yi nasara ba a zaben 2027. Ganduje ya ce Allah ne ke ba da mulki a mutum ba.
Muhammad Malumfashi
Samu kari