Muhammad Malumfashi
21398 articles published since 15 Yun 2016
21398 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta waiwayi jihar Kano inda Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya har ƙasa a lokacin da Gwamna da Mataimakinsa ke jin jiki.
Rahotanni sun bayyana shirin juyin mulki a Najeriya tare da zargin Timipre Sylva da daukar nauyin kudade. Jami’an tsaro sun bankado shirin kafin kammalawa.
Jami'an tsaro sun samu nasarar cafke wasu masu safarar makamai ga jagoran 'uan bindiga. Jami'an tsaron sun cafke mutanen ne lokacin da suke kokarin karbo makamai.
An dakile shirin juyin mulki da nufin kashe Tinubu, Shettima, Akpabio da Tajudeen; za a gurfanar da sojoji 16 da suka yi yunkurin juyin mulki a kwanan nan.
Kwamishinan yada labarai na Kano, Ibrahim Waiya ya ce labarin da ake yadawa cewa ayyukan gwamnatin Kano ya tsaya cak saboda boren wasu kwamishinoni ba gaskiya ba ne.
A labarin nan, za a ji yadda kalaman Kwamishinan yaɗa labaran Gwamna, Ibrahim Abdullahi Waiya ya fusata NNPP da ta ce na da shi aka kafa gwamnatin Kano ba.
Wasu daga cikin gwamnoni 36 na Najeriya sun kasance tsofaffin sanatoci. Wadannan gwamnonin sai da suka fara zuwa majalisa kafin au dawo jagorancin jihohinsu.
A wata kotun shari’ar Musulunci a jihar Aceh, Indonesia ta hukunta namiji da mace da bulala 140 bisa laifin zina da shan barasa wanda ya saba dokoki.
Samuel Chukwueze na jimamin rasuwar mahaifiyarsa a yau 29 ga Janairu, 2026; NFF da NSC sun jajanta masa bayan wannan babban rashi da ya samu iyalan dan wasan.
Muhammad Malumfashi
Samu kari