Muhammad Malumfashi
21395 articles published since 15 Yun 2016
21395 articles published since 15 Yun 2016
Hukumar NEDC da ke Arewa maso Gabas ta kammala gyara kabarin Sir Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi. An gyara muhimman wuraren da ke da alaka da kabarin.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya yi Allah wadai da harin da 'yan ta'adda suka kai a jihar Kwara. Shugaba Tinubu ya ce za a hukunta wadanda suka kai harin.
Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Femi Fani-Kayode, ya nesanta kansa da zargin cewa ya taba alakanta Shugaba Bola Tinubu da kisan wata yar takara a Lagos.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Turkiyya ta sanar da cewa za ta ci gaba da ba wa Najeriya gudunmawa domin kawar da ta'addancin da ya addabi sassa daban-daban.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya yabawa uwargidan shugaban Najeriya, Remi Bola Tinubu a taron addu'a da aka yi a kasar Amurka da ta hallara da kanta.
Gwamna Abba Kabir Yusuf da Rabi'u Musa Kwankwaso sun kai ziyarar jaje a kasuwar Singer yayin da magoya bayansu suka nuna musu soyayya ta musamman.
Babban kusa a jam'iyyar NNPP, Buba Galadima, ya soki sanatoci kan yadda suka amince da dokar zabe ta 2026. Buba Galadima ya bayyana wayon da suke son yi.
Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta sha alwashin daukar mataki kam harin da 'yan ta'adda suka kai a jihar Kwara. Ta ce za ta zakulo wadanda suka kai harin.
Hukumar NSCDC ta kama malamai biyu a Owo, jihar Ondo, bisa zargin gallaza wa yara ƙanana, lamarin da ya sabawa dokar kare hakkin yara na Najeriya.
Muhammad Malumfashi
Samu kari