Muhammad Malumfashi
21586 articles published since 15 Yun 2016
21586 articles published since 15 Yun 2016
Gwamnatin shugaba Donald Trump ta rike kadarorin 'yan Najeriya 8 da ya ce suna da alaka da kungiyar Boko Haram da barna ta yanar gizo. Ya sa musu takunkumi.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Barau I Jibrin ya bayyana cewa yadda gobarar kasuwar Singer za ta shafi dukkanin Kanawa, ya bayar da tallafin Naira miliyan 100.
A shekarar 2026, ana hasashen fara azumi a watan Fabrairu yayin da aka fara azumi a 2025 a Maris. An gano dalilan da ke sanya kwanakin fara azumi ke sauyawa.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i zai gurfana a gaban hukumar yaki da rashawa ta kasa, EFCC a ranar Litinin.
'Yan sandan Legas na binciken mutuwar ma'aikatan Nollywood biyu, GeeTee Imeh da Ayodeji, da aka tsinci gawarwakinsu a mota a Lekki ranar 7 ga Fabrairu, 2026.
A labarin nan, za a ji cewa Hon. Usman Garba Zingo, dan majalisar Kaduna da aka ruwaito ƴan ta'adda sun yi ram da shi a hanyar dawowa daga Zamfara ya samu ƴanci.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya bukaci a fita duba watan Ramadan 2026 a ranar Talata 17 ga Fabrairun shekarar 2026.
Ma'aikatar harkokin jin kai da yaki da talauci ta ce ta kammala hada rijistar talakawa, wadanda talauci da babu ta yi wa katutu a kasar nan don taimaka masu.
A labarin nan, za a ji Bashir El-Rufa'i ya ce mahaifinsa, Nasir El-Rufa'i ya samu bayanan wayar Nuhu Ribadu ta wata hanya daban, ba yadda ake ta zargi ba.
Muhammad Malumfashi
Samu kari