Muhammad Malumfashi
21395 articles published since 15 Yun 2016
21395 articles published since 15 Yun 2016
Bayan tabbatar da an yi yunkurin juyin mulki a Najeriya, aka fara bankado bayanan abubuwan da bincike ya gano game da shirye-shiryen da masu hannu a lamarin suka yi.
Hukumomin Kano na nuna damuwa game da rufe hanyoyi yayin sallar Juma’a, suna mayar da hankali kan inganta zaman rayuwa da kare al’umma daga cikas.
Dan majalisar Amurka, Riley Moore ya yi gargadi kan masu neman a raba Najeriya. Ya ce zuwansa kasar ba shi da alaka da neman raba kasar ko ta wace hanya.
Farfesa Iyabo Obasanjo ta dawo APC tare da niyyar tsayawa takarar gwamna a Ogun a 2027, tana mai bayyana jam’iyyar a matsayin "gidanta na gaskiya."
Majalisar koli ta Shari'ar Musulunci a Najeriya ta sake jaddada kira game da neman cire shugaban hukumar zabe, Farfesa Joash Amupitan daga hukumar INEC.
Rahotanni sun nuna cewa yan ta'addan da suka kashe musulmai sama da 100 a jihar Kwara sun yi amfani da masallaci, sun kashe duk wanda ya zo Sallah.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi magana kan tattaunawar da aka yi tsakanin Amurka da Iran. Trump ya bayyana cewa tattaunawar ta yi ma'ana sosai.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya isa jihar Kwara domin jaje da tattaunawa da hukumomi bayan kisan Musulmi kusan 200 da yan ta'adda suka yi.
Rahotanni sun bayyana yadda yan ta’adda suka aika wasiƙa ga al’ummar Nuru da Woro a Kwara, suna sanar da niyyarsu ta wa’azi kafin kai hari mai muni.
Muhammad Malumfashi
Samu kari